Ana sanar da dukkan daliban da suka mika takardunsu domin gyaran jarabawa wanda sukeda matsala (deficiency) wanda Gwamnatin Jihar Jigawa za ta ɗauki nauyi, karkashin kulawar maibawa Gwamna shawara akan harkokin dalibai Amb. Salisu Muhammad Seeker.
Don haka, ana bukatar daliban masu gyaran su hallara kamar haka:
Rana: Asabar 22nd November, 2025
Lokaci: 9:00 na safe
Wuri: Gumel Emirate Foundation
Za a gudanar da rijistar gyaran jarabawa (Exam Registration) ne domin a kammala shirye-shiryen jarabawar da za’a fara a ranar Laraba In sha Allah.
A yi ƙoƙari a iso kan lokaci.
Mun gode.
09037400265
08036261657
Cc: Aliyu Bala Maina
Coodinator Gumel LGA - Ɗanmodi Students’ Care
Signed:
Education Committee
Gumel Emirate Foundation
